Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15636210

Na jika tsamiya a kofi, nadora ruwa a tukunya ya tafasa na dama garin kunu da ruwan tsamiya daidai na juye ruwan zafin cikin kullun na rufe ma 30sec sai a bude a motsa kara ruwan tsamiya sai asa sugar 🤤
An kwafa!
More Recipes

sharhai (8)