Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Karas
  5. Peas
  6. Tumeric(kurkur)
  7. Maggi
  8. Kayan kamshi
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dafa shinkafarki tare d kurkur ki tace ta

  2. 2

    Ki yayyanka carrot ki gyara peas dinki ki dafashi inyakusa dawuwa ki sa carrot din shima yadan dawu kadan sai ki sauke

  3. 3

    Ki dora mai kisa albasa in yadan soyu kisa attaruhun d kikai grating ki soya kixuba albasa, Karas,peas kisa kayan kamshi d dandano ki juya sai ki rinka xuba shinkafar ki na juyawa har ki juye t duka sannan ki cigaba d juyawa like 5mint.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

Similar Recipes