Simple pizza

#kidsbackto school Gaskiya yarana sunaso sosai barinma inkikasamu a lunch box tas zasumiki dashi gashi sauki ga gadi
Simple pizza
#kidsbackto school Gaskiya yarana sunaso sosai barinma inkikasamu a lunch box tas zasumiki dashi gashi sauki ga gadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko kitankade flour naki kisamasa Rabin kwai kisa butter kadan kisa yeast sai kisa salt adamashi kwabin bread inyadan bugu sai kiyishi flat cycle
- 2
- 3
Zakikawo albasanki garlic attarugu ki kwankwasasu sai ki zuba akan abun
- 4
Sannan sai ki bada mishi maggi ki Dan zuba masa spoon Daya na oil Akai sai kiyanka albasanki round kijerasu akai kikawo tomatoes naki ki sasu Suma
- 5
Sannan sai ki fasa kwai naki daya da guntun na kwabin Akai sai kidan karamasa oil kadan kisa maggi kadan kisa oven yagasu
- 6
Kafun kazuba abunuwanka inkanaso zakasa masa cheese amma wannan me saukinne yara sunaso sosai
- 7
Zakishapa Mai kadan agefe asamasa habba akai in anaso inkanada nama ko kifi zaka iya sakawa inkanaso zakasa masa ketchup
Similar Recipes
More Recipes









sharhai