
Wannan ƙalubalen yanzu ya ƙare
SINADARIN DA KE WAKILTA TA
16 Oktoba 2022 ita ce ranar abinci ta duniya! Bari mu ji kuna magana ta hanyar girke-girkenku
Menene wannan sinadari da ke wakiltar ku? Wancan sinadarin da ke kukan ku!!
Bari mu sani kuma mu gani idan kuna amfani da wannan sinadarin a cikin girke-girken da kuke rabawa.
Faɗa mana sunan wannan sinadari da dalilin da yasa wannan sinadari ke wakiltar ku a cikin labarin girkin ku.
Tura akan www.cookpad.com/ng ko www.cookpad.com/ng-ha
Yi amfani da hashtags #worldfoodday #zabiinyigirki a cikin labarin girkin ku
DOLE NE GIRKIN YANADA:
-Hoton girki 🖼🖼
-Ya ƙunshi jerin sinadaran
-Samu ingantattun ma'auni (measurement) ⚖
- Ya ƙunshi aƙalla hotuna matakai 3 📸: (na zaɓi)
- lokachin dahuwa











































