Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa 5cup sugar 2cup
  2. Madara 1cup butter leda 2
  3. Kwai 2
  4. baking powder 1tspn
  5. baking soda 1/2tspn
  6. flavor 1tspn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nahada butter da sugar nabugasusosai sainasa kwai nabuga sainasa fulawa da baking powder baking soda nahadesu sainasa flavor najuya sosai sainacura nafidda shap sainagasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
rannar
Kano
inason dafa abinci Kala kala
Kara karantawa

sharhai

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
Kubincika girki maidadi daga ummul fadima's kitchen

Similar Recipes