Tura

Kayan aiki

minti 15mintuna
6 yawan abinchi
  1. 2fulawa kofi
  2. 1Suga kofi
  3. madara cokali 2
  4. 1kwai
  5. baking powder cokali 1½
  6. 1/2Butter

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    Hada suga,butter da madara ka saka kwai ka kwaba saika zuba baking powder a cikin fulawa ka gaurawa saika tankade akan wannan kayan hadi ka juyasu su hade jikinsu

  2. 2

    Saii rabashi gida biyu ka zubawa daya cocoa powder kadan sai kazo ka mulmulashi
    saika fara hada fari da baki kinga gama jerawa saika saka fok da lallacha cikinsu zaii baka wannan shape din

  3. 3

    Ka jerashii a kan tray din oven dinka ka rage wuta ka barshii ya gasu na tsahon minti 15.....

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Pastries nd more
rannar

Similar Recipes