Red valvet cookies daga Amzee’s kitchen

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Yara suna sonshi inzasu school akwai dadi

Red valvet cookies daga Amzee’s kitchen

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yara suna sonshi inzasu school akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2/12 cupFlour
  2. 1 cupSugar
  3. 250 gButter
  4. Baking soda 1/2 tspn
  5. 1 tbspnCoco powder
  6. Vanilla flavor 1 tspn
  7. 1Egg
  8. Red food color 1 tspn
  9. 1 cupChocolate chips

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga ingredients din

  2. 2

    Dafarko za a samu bowl me kyau a zuba butter da sugar ayita juyawa har ya hade sannan asa kwai ajuya

  3. 3

    Sannan sai a zuba vanilla flavor da food color ajuya sa

  4. 4

    Sannan sai azuba cocoa powder da baking soda da flour sai ajuya har dough din ya hada jikinsa

  5. 5

    Sannan sai azuba chocolate chips a juya sannan a mulmulawa ana tabawa ana ajiyewa

  6. 6

    Sai a gasa na minti 15 shikenan angama 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes