CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Agege bread
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Agege bread ainihin hoton girkin

Agege bread

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Ban taba gwada AGEGE bread ba sai yau dadinsa ba'a magana yarana sunyi Santi akansa musamman danasa musu jam #BAKEBREAD

Ban taba gwada AGEGE bread ba sai yau dadinsa ba'a magana yarana sunyi Santi akansa musamman danasa musu jam #BAKEBREAD

Kara karantawa

Agege bread

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Ban taba gwada AGEGE bread ba sai yau dadinsa ba'a magana yarana sunyi Santi akansa musamman danasa musu jam #BAKEBREAD

Ban taba gwada AGEGE bread ba sai yau dadinsa ba'a magana yarana sunyi Santi akansa musamman danasa musu jam #BAKEBREAD

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr 30mintuna
3 yawan abinchi
  1. 2Flour Kofi
  2. 2 TBSSukari
  3. 2 TBSButter
  4. 1 TBSYeast
  5. 2 TBSMadarar gari
  6. 3/4 cupRuwan dumi
  7. 1/4 TSPNut meg
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr 30mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan danayi amfani dasu wajen hada bread dina.

  2. 2

    Dafarko zaki samu roba ko bowl ki zuba flour, butter,sugar,milk,nutmeg, da yeast saikisa ruwan dumi ki kwaba

    Agege breadmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Daganan saiki maidasa gurin murji ki murzashi sosai, harsai yadaina sticking hannunki,saiki sawa roba mai kisa kwabinki ki kawo ciling firm ki rufe ki kaisa guri mai dumi domin yatashi

  4. 4

    Idan ya tashi zakiga yayi double din size dinsa

  5. 5

    Saiki sake muzashi sosai yazama very soft saiki samu gwangwanin gashi kiyi greases dinsa ki zuba kwabinki saiki kara rufesa idan ya tashi ki gasa @200c sannan kuma in 15 minutes bread dinki zai gasu

  6. 6

    Idan ya gasu ki dauko kuci dadi

    Agege breadmatakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar August 07, 2019 18:00
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
August 07, 2019 18:00
Nan gaba zan gwada normal bread kuma
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dark soy rice
  2. Coconut Parfait
  3. Chicken bread
  4. Teriyaki rice
  5. Blue Hawaii
  1. Shinkafar zogale da kayan lambu
  2. Salad din dankali da Kwai
  3. Wainar fulawa
  4. Simple macroni
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10127451
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close