Umarnin dafa abinci
- 1
Ki yanka sausage kanana ki Kan kare Karas ki yanka se ki wanke duka ki tafasa minti 3 ki saka ma kwai curry da fandango 1 ki kada
- 2
Ki soya Kwan ya watse ki hada da madara ki aje gefe
- 3
Kisaka mai atukunya ki soya albasa se ki juyesu sausages da madara da kwai da sauransu ki soya sama sama
- 4
Ki tafasa shinkafa da gishiri se ki juye ciki ki zuba soy sauce dinki ki rufe da tafara kamshi ta dahu se ci da zobo me sanyi.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10060260












sharhai