Coconut Parfait

Masu dafa abinci 10 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Bushashshiyar kwakwa
  2. Madarar gari chokali biyu
  3. Plain Coconut cupcakes
  4. Plain red velvet cupcake
  5. gwangwaniWhipped cream rabin
  6. Kala ta icing(optional)
  7. Flavor coconut flavor murfi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa samu cake a dagargaza shi,da coconut da red velvet,se a kawo whipped cream a kwaba da ruwa me sanyi a sa flavor da kala a bugashi sosai.

  2. 2

    Se a kawo kofi me kyau a zuba whipped cream chokali daya se a zuba cake din daedae se a kawo bushashshiyar kwakwa a zuba a kai,a kawo madarar gari kadan a barbada a kai,se a sake maimaita hakan har se kofin ya cika,zubawa na biyu kuma se a sa red velvet.

  3. 3

    Se a sashi a fridge na minti sha biyar,se a fada min yadda dandanon ya kasance,ni kam in inasha bana magana.

  4. 4

    Karin bayani,nayi amfani da purple color ne saboda abuna ya sake kyau,amma zaa iya amfani da ko wace irin kala me kyau wadda zata dace da abun da kika girka.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
rannar
sallari qts Kano

sharhai

Similar Recipes