CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Pepper chicken
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Pepper chicken ainihin hoton girkin

Pepper chicken

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
Sokoto

Kowane nama yana qara dadi in an hada shi da yaji

Kowane nama yana qara dadi in an hada shi da yaji

Kara karantawa

Pepper chicken

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
Sokoto

Kowane nama yana qara dadi in an hada shi da yaji

Kowane nama yana qara dadi in an hada shi da yaji

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Naman kaza
  • Tarugu
  • Albasa
  • Tattasai
  • Danyar citta
  • Thyme
  • Maggi
  • Gishiri
  • Mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke naman ki ki tafasashi da albasa,maggi,thyme da gishi

  2. 2

    Bayan kin tafasa sai ki tsiyaye shi a kwando saboda ruwan su fita gaba daya

  3. 3

    Saiki gyara tattasai, tarugu da albasa ki jajjagasu,sannan ki wanke danyar citta kamar guda biyu masu dan girma sannan ki daka ko ki gurjeta

  4. 4

    Saiki aza manki a wuta bayan yayi zafi sai ki fara soya naman kazar ki,Zaki barshi sai yasoyu

  5. 5

    Bayan kin qare da suyan naman sai kijuye manki ki rage kadan domin ki soya jajjagenki,Zaki hada su da maggi,danyar citta,a curry.zaki soyasu sama-sama

  6. 6

    Bayan kin hada sauce dinki saiki dauko soyayyen naman kazarki ki zuba cikin sauce dinda kika soya kisa ruwa kadan sai ki ci gaba da juyawa sai ruwan sun tsotse sai ki juye,shike nan saici

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
rannar September 24, 2019 10:27
Sokoto

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Pepper Chicken

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Peppered awarah
  2. Manta masoyi
  3. Chinchin II
  4. Danbun kaza
  5. Gurasa
  1. Fried rice
  2. Peppered awarah
  3. Faten tsaki
  4. Pancake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10697053
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close