CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Faten tsakin masara
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Faten tsakin masara ainihin hoton girkin

Faten tsakin masara

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Gargajiya on point, shine Yi na na farko, yayi Dadi har iyalina na neman qari.#kitchenhuntchallenge#

Gargajiya on point, shine Yi na na farko, yayi Dadi har iyalina na neman qari.#kitchenhuntchallenge#

Kara karantawa

Faten tsakin masara

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Gargajiya on point, shine Yi na na farko, yayi Dadi har iyalina na neman qari.#kitchenhuntchallenge#

Gargajiya on point, shine Yi na na farko, yayi Dadi har iyalina na neman qari.#kitchenhuntchallenge#

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Tsakin masara
  • Sure
  • Nama da kifi
  • Gishiri da kayan dandano da qamshi
  • Jajjajen kayan Miya da albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tafasa nama da kifi tareda kayan dandano da qamshi, idan ya dahu a sauke a aza tukunya asa Mai da albasa asa kayan Miya idan sun soyu a tsaida ruwan faten asa kayan dandano da qamshi (nayi amfani da maggi signature).

  2. 2

    Na raba suren gida 2, da ruwan faten ya tafasa sai nasa kashin farko daya dauko tafasa na wanke tsakin masara na zuba na motsa ya should ga ciki. Bayan fate na ya dahu sai na rage wuta na zuba sauran surean na ruhe for 3-5 mintuna sai na sauke. Aci lhy

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar September 24, 2019 13:40
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
August 31, 2021 09:54
Ana nan de ana samana kayan dadi 😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Masara

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Peppered awarah
  2. Manta masoyi
  3. Chinchin II
  4. Danbun kaza
  5. Gurasa
  1. Faten tsaki
  2. Pancake
  3. Danbun kaza
  4. Gurasa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10698911
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close