Juice din aya da Kankana

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Wannan juice din baa magana

Juice din aya da Kankana

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wannan juice din baa magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Aya kofi
  2. Kankana
  3. Madara ta ruwa
  4. Madara ta gari 4 tblsp
  5. Sugar
  6. Flavour vanilla

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara aya ki surfa ta saiki jika ta kwana.saiki gyara Kankana ki blending dinta kitace da rariya mai laushi sai kisa aya a blander ki zuba ruwan Kankana kiyi blending har saitayi laushi saiki tace itama ki zuba sugar da mada da flavour ki sa a fridge yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes