Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5Ayaba guda
  2. Madarar gari gwangwani 2
  3. 1/4 cupSugar
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki cire bawan ayaba ki yayyanka kanana ki zuba a blender sa saiki zuba madarar ki a roba ki zuba sugar da ruwa ki jujjuya saiki juye cikin blender dinnan ki nika, shikenan saiki saka a fridge.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes