Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin alabo
  2. Tarrugu
  3. Albasa
  4. Onga
  5. Man gyada
  6. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu garin allabon ki ki zuba a roba

  2. 2

    Sai ki samu tarrugu da albasa ki jajjaga sai ki zuba a cikin garin alabon ki ki zuba onga da maggi ki kwaba kar yayi tauri kar yayi ruwa

  3. 3

    Sai ki ringa diba kina taba shi da hannu har ki gama

  4. 4

    Sai ki zuba man ki a frying pan yayi zafi sai ki ringa zubawa ki soya shikenan

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Magama
Aisha Magama @aysha3550
rannar
Kaduna
Ina matukar son in Iya girki kuma ina so in zama qwarariya💝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes