Danwake001

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Filawa kofi
  2. Kuka cokali 2
  3. Kanwa
  4. Manja&mangyada
  5. Yaji
  6. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisami filawa kofi3 kisami kwano maikyau kizuba acikin

  2. 2

    Sannan daman kinjiqa kanwarki kintaceta saiki kuma tacewa bayan ya kwanta

  3. 3

    Sannan kizuba kukarki akan filawarki saiki juya kidauko kanwarki kixuba akai kijuya daman kin dora ruwan xafi saiki dansa kadan bamai zafiba kiyeta juyawa harta hado

  4. 4

    Saiki sami ruwa maikyau anazubi maikyau ki ajeye wanda xakisaka danwaken

  5. 5

    Bayan yadaho kitsamishi ki samai yajinki wanda yaji kayan dandano kice kisa man ja ko mangyada ace dadai lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes