Datun shinkafa da zogale

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
Sokoto State

Ina jin dadin wannan hadin sosai

Datun shinkafa da zogale

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina jin dadin wannan hadin sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dafaffiyar shinkafa
  2. Dafaffiyar zogale
  3. Kuli kuli
  4. Tomatoes
  5. Albasa
  6. Maggi
  7. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke tomatoes da albasa,ki yanka kanana,sai ki daka tafarnuwa itama

  2. 2

    Sai kisamu roba ki zuba shinkafa,zogale,kuli,maggi, tafarnuwa,tomatoes da albasa sai ki juyasu su game

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes