Tuwon shinkafa da miyar egusi

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Nasan kowada yanda yakeyin nasa miyar egusin toh ni ga nawa kuma yanada dadi sosai musanman da wannan ruwan shinkafar

Tuwon shinkafa da miyar egusi

Nasan kowada yanda yakeyin nasa miyar egusin toh ni ga nawa kuma yanada dadi sosai musanman da wannan ruwan shinkafar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ugu
  2. Egusi
  3. Tumatur
  4. Attarugu
  5. Albasa
  6. Tafarnuwa
  7. Nama
  8. Stock fish
  9. Manja
  10. Curry da thyme
  11. Maggi knoor
  12. Maggi star
  13. Madish
  14. Maggi seasoning
  15. s

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko najika stock fish dina da ruwan zafi sai nawanke namana nazuba a tukunya nasa kayan kanshi nadaura a wuta nabarshi yatafasa sosai har yashanye ruwan. Sai nasauke nadaura wani tukunyar nasa manja da yayi zafi sai nazuba albasa nasoyata. Bayan albasan tasoyu sai nazuba jajjagen attarugu da tumatur tare da tafarnuwa najujjuya sai nazuba nama bayan nazuba sai nawanke stock fish dina da kyau nazuba akai najujjuya sai nasa su maggina da sauran kayan dandano nadan soyata zuwa minti biyar

  2. 2

    Bayan nasoyasai nazuba egusi nakara jujjuyawa sai narage wuta saboda kar takama sai naci gaba da soyawa har sawon minti bakwai sai nawanke ugu nazuba nadan jujjuya sai nadan zuba ruwa kadan sai narufeta zuwa minti goma sai nasauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai (5)

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Nikuma ga yanda nakeyin nawa kuma banasaka crayfish sbd banaci

Similar Recipes