Wainar fulawa

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Wainar fulawa akwai dadi ina sonta😋

Wainar fulawa

Wainar fulawa akwai dadi ina sonta😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mnts
2 yawan abinchi
  1. Fulawa 1 + ½ cup
  2. 3Attaruhu
  3. Albasa 1 small
  4. 1Tattasai
  5. 6Maggi
  6. Onga kadan
  7. 1/2 tspCurry masala
  8. Salt pinch
  9. Oil

Umarnin dafa abinci

30mnts
  1. 1

    Zaki tankade fulawa kisa jajjagen attaruhu, tattasai ki yayyanka albasa kananu ki zuba, ki saka maggi, onga, curry masala ki juya saiki saka ruwa ki kwaba kar yayi ruwa sosai kar kuma yayi kauri

  2. 2

    Saiki daura fry pan kan wuta kisa oil kadan idan yayi zafi saiki zuba hadinki ki barshi y soyu kafin ki juya idan yayi saiki juya zuwa dayan shima y soyu saiki cire idan man y kare zakina karawa

  3. 3
  4. 4
  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes