Tura

Kayan aiki

mutun biyu
  1. Bread
  2. Butter
  3. Kayan cikin bread
  4. Kwai
  5. Magi
  6. Attarugu
  7. Albasa
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

mutun biyu
  1. 1

    Zaki sami slice bread dinki, sai ki shafa mishi butter gaba da baya, sai kije ki hada kayan cikin bread din ki,

  2. 2

    Zaki fara soya kayan miyar ki, sannan kizu magi aciki in yasoyu sai kifasa kwai ki zuba aciki, kina juyawa har yayi

  3. 3

    Sai ki dauko slice bread din ki kina zuba kayan hadin aciki, sai daura wani bread din akai, a haka zakiyi har ki gama, sai kisa a toaster ki gasa

  4. 4

    Enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
rannar
Zaria/Nigeria
I love cooking, in fact cooking is my dream
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Irin wannan karin safe baya buqatar komai illa shayi me kauri 😋😋😅

Similar Recipes