Toasted bread

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan bredin yanda nayishi yana da dadi sosai don karyawa ahadashi da shayi yana bada kala sosai

Toasted bread

Wannan bredin yanda nayishi yana da dadi sosai don karyawa ahadashi da shayi yana bada kala sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yankanken breadi
  2. Mayonnaise
  3. Kifin gongoni
  4. Tomato
  5. Albasa
  6. Attarugu
  7. Carrot wanda aka gurza
  8. Cheers

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakizuba kifin aciki kwano ko roba ki musissikata sai kiyanka albasa kanana kizuba akai kiyanka tumatur aciki kizuba jajjagen attarugu kizuba carrot ki jijjuya

  2. 2

    Sai kidauko yankanken breadi daya kishafa masa man salak kijera cheers akai sai kidebo hadin kifin kizuba akai kisake jera cheers din akai sai kidauko dayan yankakken bredin kirufeta sai kisa a toaster kigasashi shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai (3)

Safiya Sani Hassan
Safiya Sani Hassan @cook_16767522
Pls Dan Allah ki koya min yanda zan yi pizza,kar ki share ni pls

Similar Recipes