Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8Biredi
  2. 4Kwai
  3. 1Sardine
  4. Butter kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dafa kwan ki, inya dahu Sai ki yayyan ka kisa a kwano koh a dan bowl.

  2. 2

    Ki bude sardine din ki, ki hada shi da kwan, ki motsa.

  3. 3

    Ki dakko biredi guda kisa kwan da sardine din Sai ki daura wani biredin, haka zaki tayi za kiga yazama guda 4.

  4. 4

    Sai ki kunna toaster dinki ki shafa butter din kadan kadan sai kisa biredin, ki rihe toastan.ki rinka duba wa idan yayi Sai ki hiddo ki chi abin ki a chikin dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
wasila bashir
wasila bashir @cook_19441224
rannar
kaduna

sharhai

Similar Recipes