Pepper meat

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Kawai ku gwada xakuji dadinshi sosai

Pepper meat

Kawai ku gwada xakuji dadinshi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama tsoka
  2. 6Tarugu
  3. Spices
  4. 3Maggi
  5. 1Albasa
  6. 2Tattasai
  7. 1Koren tattasai
  8. 5Carrots
  9. Green beans
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki dauko tafasash Shen namanki ki Dan soyashi sama² saiki juye man kirage kadan saiki dauko albasa da tarugunda kika jajuaga ki xuba dasu carrot da green beans saiki saka spices da Maggi 1 ki juya saiki dauko Naman ki xuba ki juya kidan xuba Romo ludayi days ki rage wuta ki rufe ki barshi xuwa 5min saiki xuba green pepper da albasa Mai lawashi...shike Nan inya sulala for 1min

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

Similar Recipes