Tura

Kayan aiki

  1. Superghetti
  2. Tattasai
  3. Attarugu
  4. Green Pepper
  5. Green Beans
  6. Maggi
  7. Mai
  8. Nama
  9. Albasa&Lawashi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara perboiling superghetti naki idan tadanyi laushi saiki sauke ki xube a colender

  2. 2

    Bayannan damachan kin jajjaga kayan miyarki shi kuma green beans kin dafashi yayi laushi saiki dora fry pan naki ki xuba mai da albasa sannan ki xuba kayan jajjagenki ki xuba maggi,green beans, green pepper,nama su soyu tare idan kiga mai yataso saiki xuba superghetti naki ki jujjuya

  3. 3

    Daganan saiki rufe for 1mnts komai yahade saiki sauke our fried superghetti is ready😋

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs, Jikan Yari Kitchen
rannar
Chinese fried rice
Kara karantawa

Similar Recipes