Kosai

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Kosai abune damuka sanshi tun kaka da kakanni kuma yana da dadi da farin jini

Kosai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Kosai abune damuka sanshi tun kaka da kakanni kuma yana da dadi da farin jini

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupWake
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Ginger Nd garlic
  5. Gishiri
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko za a surfa waken sai a wankeshi tas a cire dusar

  2. 2

    Sai a gyara attaruhu da albasa awanke a zuba akai

  3. 3

    Sai a markada amma ba a cika ruwa sai a dakko ginger da garlic asaka

  4. 4

    Asa gishiri a juya sosai abuga shi sosai shikenan sai a dora mai a wuta idan yayi zafi sai a fara soyawa

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes