Kosai

Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332

Kosai akwai dadi a lokacin azumi

Kosai

Kosai akwai dadi a lokacin azumi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
8 yawan abinchi
  1. 4Wake Kofi
  2. 5Attarugu
  3. 3Tattasai
  4. 1Albasa
  5. 2Sinadarin dandano fari
  6. 1 tspGishiri
  7. Man suya

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki surfa wake ki wankesa tas ki klcire dukkan hancinsa

  2. 2

    Sai kisa masa attarugu da albasa sai tattasai ki markadashi

  3. 3

    Sai ki sa masa maggi da gishiri ki bugashi sosai ya bugu

  4. 4

    Sai ki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki dunga diba da kadan kadan da cokali kina zubawa a mai

  5. 5

    Idan yayi golden brown ki juya dayan bangaren shima idan yayi golden brown ki kwashe kisa a matsami idan ya tsane aci dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332
rannar

sharhai

Similar Recipes