Zaki tanadi fulawa da yeast da sugar sae ki zubasu guri daya ki motse sai ki zuba ruwa kadan ki motsa har kaurinshi ya daidaita ki kula kar ki cika ruwa sae ki rufe
Sae ki barshi y kwana zuwa da safe sae ki soya cikin ruwan mai
An kwafa!
More Recipes
sharhai (5)