Tuwon shinkafa da miyar Ayoyo 😋

sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011

Wanda Bai taba Yi ba ya daure yayi Yana da Dadi ga rike ciki

Tuwon shinkafa da miyar Ayoyo 😋

Wanda Bai taba Yi ba ya daure yayi Yana da Dadi ga rike ciki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ruwa Kofi 2,ruwan kanwa
  2. Ayoyo, gishiri
  3. Miyar dage dage
  4. Miyar wake

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tanadi Ganyen Ayoyo,ki karkade shi ki tabbatar babu kasa ko tsuta ajikin sa

  2. 2

    Ki gyara shi ki yanka,sai kisa aturmi ki dake shi,Zaki zuba ruwa Kofi 2 atukunya yadanganta da yawan Ayoyo n ki

  3. 3

    Sai ki zuba gishiri kadan ki zuba ruwan kanwa idan ruwan ya tafasa Zaki juye Ayoyo cikin ruwan Nan ki juya sai ki rufe zuwa minti uku ya dahu sai ki sauke

  4. 4

    Dama kin tanadi miyar wake da dage dage,Zaki dauka miyar wake ki fara zubawa sannan ki zuba Ayoyo 😋 sannan ki zuba miyar dagedage Asama shikenan Zaki iyaci da duk bin d Kika dama 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011
rannar

sharhai (7)

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
Masha Allah gaskiya yy kyau sosai balle mutum yaci

Similar Recipes