Breat so soft

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFlawa
  2. Yeast tsb
  3. 130 gmMilk
  4. 2 tbsSugar
  5. 14 tbsGishiri
  6. Bottar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bada yest da sugar kisa Madara Mai Dan dumi ki aji gife sai kidau flawa kizuba akai ki kwaba in ya kwabu kibuga sosai dagan sai ki mulmula kisa a Abun hasa keep Dan aji inyadan tashe saiki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

sharhai

Similar Recipes