Kayan aiki

  1. Fulawa 500grm
  2. Butter 200grm
  3. 1egg
  4. Ruwan sanyi kadan to mix

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ka hada duka ingredients din tare kar kayi kneading sosai sai ka samu kasa a cling film ka saka a fridge kaman 15 zuwa 20 min.
    Fill the pie da namanka ka shafa kwai a sama kaman baking.

  2. 2

    Yadda zaki hada Naman ki dafa dankali da mai kadan da maggi daya
    A tukunya kuma kisa Mai in yayi zafi kisa albasa sai kisaka minced meat,maggi, thyme, curry, attaruhu,black pepper, bay leaves,ginger,garlic, da carrot ki barsu su dahu kisa ruwa kadan dan yayi laushi sai kisaka dankalinki sai kisa slorey(mix of water and flour).

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sassy retreats
sassy retreats @sadiya6694997
rannar
kano
i have passion 4 cooking but i was inspired by my sis @khamz pastries n more
Kara karantawa

Similar Recipes