Dafa dukan macaroni

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02

Inada sauran Miya da macaroni a fridge gudun kada su lalace haka kawai sai na dafawa yara.

Dafa dukan macaroni

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Inada sauran Miya da macaroni a fridge gudun kada su lalace haka kawai sai na dafawa yara.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
2 yawan abinchi
  1. Sauran dafaffar macaroni
  2. Sauran miyar stew
  3. Albasa
  4. Maggi

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Na aza sauran miyar stew sai na Kara mata ruwa nasa Maggi kadan

  2. 2

    Sai na rufe har ruwan suka yita tafasa suka rage yawa sai nasa macaroni na yanka albasa

  3. 3

    Sai na motse na barshi ya ida dahuwa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes