Coconut chicken wings sauce

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke wings dinki da duk wani abu dake buqatan wanki ki tsane ki aje gefe
- 2
Ki yanka albasa ki sa man kwakwanki acikin tukunya sanan ki daura akan wuta tare da albasa da garlic paste dinki sanan idan ya soma zafi sai kisa wings kinki ki dan rufe yayi kaman 5mins
- 3
Sanan ki blending su attarugu da shambo roughly ki zuba aciki tare da tsaida ruwan sanwa, sai ki zuba seasonings da duk wani abu da kike so ki rufe kibar har naman ya dahu
- 4
Sanan ki yayanka veggies dinki into your desired shapes and sizes tare da zubawa cikin ruwan miyan nan naki sanan ki dan rufe na kaman 2mins saboda su dan dahu
- 5
Ki kwaba corn flour dinki ki buza acikin miyanki sai ki jujuya ki dan rufe for it to simmer. Daganan sai ci
- 6
Mind you idan baki da man kwakwa sai kiyi using duk man da kikeso amma kisa coconut milk sabida anason qamshi da taste din kwakwan nan su fito. Naci nawa da shinkafa neh
Similar Recipes
More Recipes











sharhai