CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dukunu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dukunu ainihin hoton girkin

Dukunu

Maryam Auwal
Maryam Auwal @tastyoutlet

Shidai wannan girki na dukunu abincin en Ghana ne Kuma anfi cinshi da miyar jajjage ko tankwa miyar attaruhu da albasa kenan

Shidai wannan girki na dukunu abincin en Ghana ne Kuma anfi cinshi da miyar jajjage ko tankwa miyar attaruhu da albasa kenan

Kara karantawa

Dukunu

Maryam Auwal
Maryam Auwal @tastyoutlet

Shidai wannan girki na dukunu abincin en Ghana ne Kuma anfi cinshi da miyar jajjage ko tankwa miyar attaruhu da albasa kenan

Shidai wannan girki na dukunu abincin en Ghana ne Kuma anfi cinshi da miyar jajjage ko tankwa miyar attaruhu da albasa kenan

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Masara
  2. Gishiri
  3. Ruwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko de uwargida xaki wanke masararki seki jikata

  2. 2

    Har se tayi kwana uku sannan a kaita markade,idan aka markado kullin babtareda an tace ba xaa jujjuyashi

  3. 3

    Sannan a rufe a barshi

  4. 4

    Har se yayi tsami Kamar kwana daya,to idan ya kwana yayi tsami seki rabashi biu

  5. 5

    Sannan ki Dora ruwan zafi Kamar 1cup har se ya tafasa seki dauko Rabin kullinki ki zuba Masa ruwan zafin an kiyi ta juyashi

  6. 6

    Har se yayi tauri seki ajiye shi

  7. 7

    Sannan kisa Dan gishiri kiyita juyawa harse yayi tauri Kamar tuwo seki dauko leda ki daure Kamar tuwo shikenan dukunu ya kammala

  8. 8

    Se kuma dayan Rabin seki dorashi akan wuta harshe yayi tauri Kamar tuwo seki dauko dayan kullin da kika sawa ruwan zafi ki hadesu

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Maryam Auwal
Maryam Auwal @tastyoutlet
rannar November 16, 2022 18:15

sharhai (3)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
December 11, 2022 22:35
@tastyoutlet abincin yan Ghana 🇬🇭
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dan wake abincin gargajiya
  2. Scrambled egg rolls
  3. Wainar shinkafa
  4. Coconut chicken wings sauce
  5. Simple Breakfast 🍳
  1. Coconut chicken wings sauce
  2. Soyayyen dankali, kwai da plantain
  3. Dambun Naman Chicken 😉 😋
  4. Peppered Sweet Potatoes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16632385
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close