Kalallaba - yar lallaba - wainar flour

Zyeee Malami @momSarahh
Nayi bakuwa tace itadai Abu Mai Dan Mai da yaji takeso shine nayimata yar lallaba da Dan sululu 😅taji Dadi Kuma Alhamdulillah 🙏
Kalallaba - yar lallaba - wainar flour
Nayi bakuwa tace itadai Abu Mai Dan Mai da yaji takeso shine nayimata yar lallaba da Dan sululu 😅taji Dadi Kuma Alhamdulillah 🙏
Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
Ki kwaba flour ruwa ruwa Amma tayi kauri kadan saiki fasa kwai kiyanka albasa
- 3
Kisa maggi kikara kadata
Kisa attarugu ki jujjuya saiki Dora pan a wuta kada kicika wuta - 4
Kixuba Mai spoon daya kisa kullun ki rufe idan kina Bude sama ya dahu saiki sa Mai gefe de gefe
- 5
Ki juya ta dayan ma ya soyu saiki kwashe a haka harki gama
- 6
Idan kinacin yaji saiki barbada idan bakicin yaji ahakama tayi Dan Karan Dadi😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16635081






sharhai (2)