Dan sululun flour

Zyeee Malami @momSarahh
Da garin rogo ake Dan sululu Amma banbanci kadan ne ni na flour din ma yafimin Dadi Allah
Dan sululun flour
Da garin rogo ake Dan sululu Amma banbanci kadan ne ni na flour din ma yafimin Dadi Allah
Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
Ki kwaba flour da gishiri kwabin Mai Dan tauri kmr zakiyi donut
- 3
Saiki Dora ruwa su tafasa kidinga mulmulawa idan Kuma irin nawa zakiyi 😂🤣ki jefa kmr Dan wake
- 4
Mnt kadan kidan juyashi kar la lake saiki rufe 20mnt yadahu saiki kwashe
- 5
Dama kin ebo ruwan San a wata rubber saiki dinga zubawa a ciki
- 6
Ki jujjuya da kyau ki zubar da ruwan ki komasa wasu shikenan ki tsame
- 7
Kixuba a plate kiyanka duk abunda kikeso kisa soyayyen Mai da yaji 😋😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16635087






sharhai (4)