Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa wanke nama a zuba Albasa,citta,tafarnuwa,thyme da salt sai a tafasa
- 2
Attarugu da Albasa greating dinsu zaayi sai a yanka tungande kanana sai a aje
- 3
Idan ruwan naman ya kusa shanyewa sai a zuba su Attarugun,tungande,maggie da curry sai a Dan kara oil Kadan kamar 3tbsp sai ayita juyawa har ruwan ya ida shanye jikin naman
- 4
Enjoy with naan bread or plat bread 😍🤩
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16791377




sharhai