Kayan aiki

1:30mintuna
5 yawan abinchi
  1. 2Shinkafar tuwo Kofi
  2. Shinkafar Thailand Rabin Kofi
  3. Yeast cokali daya
  4. Gishiri karamin cokali daya
  5. Sukari cokali 3
  6. Mai na suya
  7. Nono ko youghnurt

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Farko xaki wanke shinkafarki ki jikata da dare ta kwana ajike da safe kisa dafaffiyar shinkafa taci Rabin Kofi saikisa yeast ki Nika

  2. 2

    Saiki da gishiri da sukari da youghnurt ko nono saiki rufe ya tashi bayan ya tashi saiki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes