Masa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. 6 cupShinkafar tuwo
  2. 1 cupDafafiyar shinkafa
  3. 2 spoonsYis
  4. Gishiri kadan
  5. Suga kofi 1
  6. Nono mai kyau cup 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nadafa shinkafata sannan najika shinkafar tuwona bayan tajiku

  2. 2

    Saina hada nanikasu a blander zaki iya kai markade

  3. 3

    Nasa suger nasa gishiri kadan nakawo nono na maikyau nazuba aciki nadora kaskon suyata nasa mai nafara soyawa

  4. 4

    Bayan namarkada nasa yis nasashi a wuri mai dumi yatashi bayan yatashi

  5. 5

    Note zaki iyayi babu nono amma so samu kigwada sawa kiji dadinsa anaci da miya da suger da kuli kuli

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes