CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon dawa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon dawa ainihin hoton girkin

Tuwon dawa

Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
Sokoto state

It can best go wit miyar guro danye

It can best go wit miyar guro danye

Kara karantawa

Tuwon dawa

Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
Sokoto state

It can best go wit miyar guro danye

It can best go wit miyar guro danye

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Dawa
  2. Kanwa
  3. Ruwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa dawarki sai ki aje ta dan tsane ruwanda ke jikinta

  2. 2

    Sai ki kai a niqo miki gari

  3. 3

    Sai ki tankade garin

    Tuwon dawamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai ki dora ruwa kan wuta

  5. 5

    Kidebi garin a wani kwano ko roba sai ki jiqa kanwa ki kwaba garin da ruwan kanwa

  6. 6

    Sai ki rage ruwan zafi kiyi talge

  7. 7

    Kibarshi sai ya dahu sosai

  8. 8

    Sannan ki dauko sauran garin kina zubawa kina motsawa har sai yayi miki kaurin da kikeso sai kizuba ruwan zafi kadan kibarshi ya qara dahuwa na 10mins amma kirage wuta

    Tuwon dawamatakin girki8 hoto
  9. 9

    Idan yayi sai kituqa ki kwashe

  10. 10

    Zaki iyaci da miyar kubewa ko ogbono

  11. 11

    Acii lfy😃

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
rannar April 25, 2019 21:25
Sokoto state

sharhai

Ladifa Abdu
Ladifa Abdu @cook_29474117
March 23, 2021 06:23
Kanwan na Hausa no ungurno and sawa?
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Teriyaki chicken souce
  2. Vegetables fried rice
  3. Fried yam in vegetables sauce
  4. Shinkafa da miyar naman rago
  5. Nadaddiyar bredi mai nama aciki
  1. Lemon tsamiya
  2. Zobo
  3. Farar kananun taliya
  4. Dafadukan cous cous da taliya
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8092881
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close