Vegetables fried rice

Wannan hadin yayi man dadi sosai tnx to ayzah and cookpad.
Vegetables fried rice
Wannan hadin yayi man dadi sosai tnx to ayzah and cookpad.
Umarnin dafa abinci
- 1
Wanann sune kayan danayi amfani dasu wajen hada shinkafar
- 2
Dafarko zaki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba ki barta ta dahu sannan ki sauke ki tace ki barta a matsami
- 3
Sannan kizo ki yanka Koren tattasai da Jan tattasai da albasa,karas,green beans, ki wanke ki zuba mai a wuta idan yayi zafi ki zuba su ki dunga juyasu harsu soyu ki zuba curry da maggi sannan ki maidasu gefe ki FASA kwai ki kada ki zuba ki Dan jujjuyashi idan yafara soyuwa ki hadesu gaba daya kici gaba da soyawa idan sunyi ki zuba shinkafarki kici gaba da juyawa na tsawon mintuna 5 saiki sauke,
- 4
Shikenan shinkafarki ta kammala serve with teriyaki chicken souce.
Similar Recipes
More Recipes









sharhai