Teriyaki chicken souce

Wannan souce yayiman dadi sosai dukda shine karo na farko amma yayi matukar dadi.
Teriyaki chicken souce
Wannan souce yayiman dadi sosai dukda shine karo na farko amma yayi matukar dadi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Wanann sune kayan danayi amfani dasu wajen hada wannan souce
- 2
Dafarko zaki samu karamin bowl ko zuba soy souce babban cokali 2 saiki zuba ruwa kamar Kofi daya measuring cup sannan ki sa tafarnuwa ki,
- 3
Sannan kizo ki zuba mai a wuta idan yayi zafi ki zuba kirjin kazarnan da kika yanka kananu, sannan ki juyasu ki zuba kayan kamshi da albasa ki cire gaba da juyasu, kamar mintuna 10
- 4
Saiki dauko hadin soy souce dinki ki zuba masa corn flour 1tbspn ki juya ya hade da hadin saiki zuba a cikin kazar,kisa maggi dunkule guda biyu,da curry, kici gaba da juyawa idan yayi kauri yayi duhu yayi ki kwashe kici da vegetable fried rice ko plain white rice
Similar Recipes
More Recipes






sharhai