Soyayyar shinkafa mai kala

Yanada dadi ga sauki saika gwada #Adamawacontest
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ga abunda kike bukata
- 2
San saiki wake kayan lambu ki sai ki yanka sannan sai ki tafasa shinkafan ki
- 3
Sannan sai ki yanka albasa kisa a tukunya da mangyada kadan sai ki soya
- 4
In kin soya sai kisa kayan lambu ki da kika yanka shima ki soya
- 5
In kin soya sai kisa shinkafan shima ki soya sai kisa kuri aciki zai canza kalan shinkafan
- 6
In yayi sai ki zuba kadan sai kisa kayan kashi aciki da magi sai ki rufe har sai ya dahu
- 7
Sai miyan kayan lambu danayi na yanka albasa na soya sama saina nasa kayan lambu na soya nasa kayan kanshi da magi. Saina sauke da shinkafa yayi saina sauke.
- 8
Sannan nayi ado kayan lambu kuma
- 9
Sai nayi lemun Cucumber na markada Cucumber da abarba saina tace nasa flavor mai launin abarba nasa sigar. Aci dadi lafiya.
- 10
Da farko ga abunda kike bukata
- 11
San saiki wake kayan lambu ki sai ki yanka sannan sai ki tafasa shinkafan ki
- 12
Sannan sai ki yanka albasa kisa a tukunya da mangyada kadan sai ki soya
Similar Recipes
More Recipes








sharhai