Indomie tare da dankali turawa

Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
#Sokotostate

#sokoto state

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sai na aza indomie ta da takusa dahuwa sai nasa cabbage da sauran kayan kamshi

  2. 2

    Sai na sa dankali na wanda na dafa daga farko

  3. 3

    Dama na yi sous ta wake sai nasa

  4. 4

    Shikenan aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
rannar
#Sokotostate
Ina matukar son girki wallahi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes