Indomie mai dankalin turawa

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Kano State

Indomie Abinci ce mai matukar dadi gashi kuma an hadata da dankalin turawa wani Karin dadin........yi maza ka gwada wannan hadin

Indomie mai dankalin turawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Indomie Abinci ce mai matukar dadi gashi kuma an hadata da dankalin turawa wani Karin dadin........yi maza ka gwada wannan hadin

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti shabiyar n
Mutum daya
  1. Indomie(abincin yara) karama
  2. Attaruhu
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Albasa
  6. Dankalin turawa
  7. Dankalin turawa

Umarnin dafa abinci

Minti shabiyar n
  1. 1

    Da farko zaki fere dankalinki ki yankashi kanana saiki wanne ki zuba a a tukunya ki xuba ruwa ki rufe ki barshi kamar minti biyar zuwa shida

  2. 2

    Saiki yanka albasanki ki jajjaga attaruhunki ki zuba akai ki bude ledan indomie dinki ki zuba acikin ruwan dankalin

  3. 3

    Saiki zuba kayan kamshin indomie din in kinaso zaki Iya karawa da baki kayan kamshin ki rufe ki barshi ya dahu

  4. 4

    Kamar minti goma saiki saukegoma.....aci fadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes