Indomie da dankalin turawa

Beebatu Muha
Beebatu Muha @salihababy
Tura

Kayan aiki

  1. 1Indomie babba
  2. Dankalin turawa dafaffe
  3. Mai
  4. Tarugu 5
  5. Maggie
  6. Curry
  7. Albasa 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Asaka mai a wuta asaka albasa da tarugu asoya

  2. 2

    Se azuba ruwa abarsa yayi tausa inyayi tausa se azuba indomie din da dafaffen dankali

  3. 3

    Inyadahu se aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beebatu Muha
Beebatu Muha @salihababy
rannar

Similar Recipes