Lemon kwakwa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwakwa
  2. Dabino
  3. Madara peak ta ruwa
  4. Suga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu kwakwarki ki fasa, saiki cire kwallon dabino ki wanke ki jika shi da ruwa sannan ki kankare bayan kwakwarki ki yankata kanana.

  2. 2

    Saiki zuba dabinon da kika jika da kwakwar nan taki da kika kankare bawon a blender ki saka ruwa saiki nika inta nuku ki tace ki kara mayarwa ki zuba ruwa ki kara nikawa ki tace kiyi kamar sau 3 saiki bari.

  3. 3

    Saiki bula madarar ki kijuye a ciki ki zuba suga ki jujjuya saiki saka kankara koki saka a fridge sai sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes