Kunun Aya

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Kunun Aya lemu ne Mai muhimmanci ga sanyaya rayuwa ga Dadi a Baki. #LEMU

Kunun Aya

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Kunun Aya lemu ne Mai muhimmanci ga sanyaya rayuwa ga Dadi a Baki. #LEMU

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Aya
  2. Kwakwa
  3. Dabino
  4. Kanumfari
  5. Citta danya
  6. Sukari
  7. Flavor
  8. Madara(idan kina buqata)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara Aya ki wanke, ki cire kwallon dabino, ki gyara kwakwa da citta kiyanka qanana sai ki hade ki markade. Idan da na"urar niqa (blender) Zaki anfani to sai kin jiqa ayar sannan ki hade ki markade.

  2. 2

    Idan kin markade sai kisa ruwa ki tace ki zuba madara, sukari da flavor (ko na kwakwa ko na Madara) kisa qanqara ki Sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes