🍬🍥Tuwon Madara🍥🍬

Maryam Abdullahi
Maryam Abdullahi @maryammamu
Tura

Kayan aiki

  1. 3Madarar gari kofi
  2. Sugar kofi daya
  3. Leda
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba suga a tukunya ki saka ruwa Amman bada yawa ba yadda zasu rufe sugan.

    Zaki Sami tire ki shimfida Leda ki saka Mai kadan ki shafa aledan. Da abin mulmulawa ko kwalba sai ki aje agefe.

  2. 2

    Sai ki azashi awuta Kita juyawa har sugan ya dahu yayi kauri sai ki dauko Madara kina zubawa kina juyawa harya hade jikinshi

  3. 3

    Saiki sauke ki kwashe kisaka aleda ki saka ki rufe sai ki saka muciya ki mulmulashi sai yayi Fadi sai ki saka yuka ki yankashi yanda kike so 🍥😋

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Abdullahi
Maryam Abdullahi @maryammamu
rannar

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@maryammamu Inason tuwon madara wlh. Infact inaso duk abu mai madara

Similar Recipes