Wainar fulawa (kalalaba inji zazzagawa🤣

Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
In xan jera sati Ina chin wainar fulawa banxa gaji ba
Wainar fulawa (kalalaba inji zazzagawa🤣
In xan jera sati Ina chin wainar fulawa banxa gaji ba
Umarnin dafa abinci
- 1
Kixuba fulawa a bowl ki ki xuba maggi d curry ki jajjaga attaruhu ki xuba ki yayanka albasa kixuba ruwa ki kwaba fulawa amma kartayi ruwa sosai
- 2
Kixuba albasarki kixuba manja acikin kwabin ki kawo pan dinki ki xuba manja kina diban kullin kina xubawa idan ya soyu
- 3
Sae ki juya dayan gefe shima y soyu ki yyanka cabbage d cucumber ki xuba kina dangwala d yaji kina chi
Ki kawo pan dinki
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Wainar fulawa
Wainar fulawa Tana da dadi sosai kuma abar marmari ce ena matukar son ta Hannatu Nura Gwadabe -
-
Wainar fulawa
😋 yummy 😋 wainar fulawa akwai Dadi sosai musamman idan ta samu yaji Mai dadi Mama's Kitchen_n_More🍴 -
Wainar fulawa
Wainar fulawa akwai dadi Sosai musamman idan yajinki y zama na musamman 😋🥰#kanostate#teamkano Sam's Kitchen -
-
-
Wainar fulawa
Idan Zaki soya wainar fulawa,kina zuba kullin to ki rufe ta tafi saurin soyawa sakina Abdulkadir usman -
Wainar fulawa
Na rasa me zanyi muci d Rana Kuma Naga Ina da lawashi kawae nace Bari nayi wainar fulawa tana Dadi d lawashi sosae Zee's Kitchen -
-
-
-
-
Wainar fulawa
Saka tafarnuwa a wainar fulawa ba karamin dadi yake sakata ba. Amma a kula ba cikawa za ayi ba. Yar kadan ake sawa. Khady Dharuna -
-
Wainar semonvita
Inason wainar fulawa so nace lemme try wainar semo and I enjoy it. Safeeyyerh Nerseer -
Wainar fulawa
A kowane lokaci akwai abinci kala kala da muka tashi muka gani so yanayi yana canzawa muna kara kayatar da abinci mu wanan ne yasa na samu damar canza yanayin yin wainar fulawa kuma tayi dadi sosai @Rahma Barde -
Wainar fulawa(Yar kalalaba)
Wainar fulawa tanada dadi sosai ga sauki wajen sarrafawa #gargajiya Asma'u Muhammad -
-
Wainar fulawa
Bakuwar mai ciki nayi wai tana jin kwadayi na rasa mi zan bata sai na mata Wainar fulawa Yar Mama -
-
-
Wainar fulawa a zamanance
Ina matukar son wainar fulawa sosai saboda tanamin dadi sosai kuma ga kosarwa, musamman kasha da black tea mai lemon tsami Zeesag Kitchen -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16638500
sharhai (2)