Chips Mai corn flour

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan chips yanada kayatarwa masamman akarin kumallo ko ga Yan makaranta

Chips Mai corn flour

Masu dafa abinci 7 suna shirin yin wannan

Wannan chips yanada kayatarwa masamman akarin kumallo ko ga Yan makaranta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
4_6 yawan abinc
  1. Dankalin turawa guda bakwai manya
  2. Corn flour Rabin ko kufi
  3. Mai litar guda
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Kwai
  7. Kwarkwaro Wanda Ake kwaliyyan caka
  8. Ganyan parsley ko jirjir

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki fare dankalin adafashi amurjeshi

  2. 2

    Sannan kisa corn flour da magi da gishiri

  3. 3

    Sannan kisa kwai ki juya

  4. 4

    Sannan kijuyeshi akwarkwaro ki samu takadda kiyi irin shape din da kikeso

  5. 5

    Sannan kisa Mai yayi zafi kisa wanna takadda wadda ki kasa hadin dankalinki

  6. 6

    Kisoya inkinaso Zaki iyasa ganya parsley acikin hadin Dan kalin sai yabaki Wani kalan

  7. 7

    Zaki iya ci da ketchup ko yaji

  8. 8

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes